Tehran (IQNA) A mahangar Musulunci, aiki ne karbabbe wanda yake dora mutum a kan tafarkin shiriya. Yana nufin cewa ayyuka na qwarai ne kawai abin karɓa a cikin Kur'ani. Aikin da yake tare da imani kuma yana dora mutum akan tafarkin kamala.
Lambar Labari: 3487982 Ranar Watsawa : 2022/10/09